DAGA TASKAR IBN TAIMIYYA RAHIMAHULLAH 003



"Domin haƙiƙa idan ɗan adam ya (jiɓinci) karanta Alƙur'ani, tare da zurfafa a cikinsa; wannan na cikin sabubba mafiya ƙarfi da ke hana ɗan adam faɗawa cikin saɓon Allah!"

 - Majmūl Fatāwā 2/123

#TaskarIbnuTaimiyya #AddiniDaRayuwa #AdamSharada

Comments