DAGA TASKAR IBN TAIMIYYA 001


"Duk wanda yake da'awar (da baki) yana ƙaunar Allah Subhanahu Wa Ta'ala, amma ba ya yiwa Manzon Allah ﷺ biyayya, to ƘARYA yake yi!"

 - Fatāwā 8/360

#TaskarIbnuTaimiyya #AddiniDaRayuwa #AdamSharada

Comments