PHYSICS


Manyan malaman da suka taka martabar ijtihadi a fagen kimiyyar Physics sun ce:

"Komai Physics ne!"

Mu da muke kallon Physics a matsayin wata ɓoyayyiyar ƙudira ta Allah (S.W.T), a fahimtar da muka yiwa ƙa'idojin Physics bayan mun aza su akan sikelin Alƙur'ani maigirma da Sunnar Manzon Allah ﷺ bisa hasken fahimtar magabata nagari, muna cewa:

"A cikin kimiyyar Physics akwai dalilai masu ƙarfin gaske na Kimiyya da suke tabbatar da cewa; ALLAH (S.W.T) Shi ne Mahaliccin kowa da komai, kuma Shi ne Yake sarrafa komai!"

#KimiyyaDaAddini #AddiniDaRayuwa #AdamSharada

Comments